CIKI DA GASKIYA: Ana Zargin 'Yan Sa-Kai Da Hannu A Kisan Wani Bawan Allah A Katsina - Fabrairu 19, 2023

Sarfilu Hashiim Gumel

Shirin CIKI DA GASKIYA na wannan makon ya maida hankali kan batun kisan gillar da aka yi wa wani bawan Allah, da ake zargin 'yan sa-kai na da hannu a lamarin a jihar Katsina.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

CIKI DA GASKIYA