Ciki Da Gaskiya - Batun Zargin Karkatar Da Naira Biliyan 52 a Jihar Katsina (Kashi Na Daya) Agusta 10, 2020

Sarfilu Hashim Gumel

Shirin Ciki Da Gaskiya ya shiga jihar Katsina don bin diddigin zargin da dan asalin jihar, Alhaji Mahdi Shehu ya yi ta kafafen yada labaru daban-daban na Najeriya ga gwamnatin jihar Katsina da gwamnan ta Aminu Bello Masari. A yi sauraro lafiya.

Your browser doesn’t support HTML5

Ciki Da Gaskiya - Batun Zargin Karkatar Da Naira Biliyan 52 a Jihar Katsina (Kashi Na Daya)