WASHINGTON DC —
Shirin Ciki Da Gaskiya na wannan makon ya waiwayi takaddamar da ake kan kwacewa dubban mutane gonaki da filaye har ma da gidaje a jihar Jigawa. inda gwamnatin jihar ta mika su ga wanu kamfanin kasar Sin mallakar wani hamshakin dan kasuwa mai suna mista Lee. Saurari shirin domin jin halin da ake ciki.