VOA60 AFIRKA: Dakarun Soja A Najeriya Na Ci Gaba Da Karfafa Matakan Tsaro

Your browser doesn’t support HTML5

Dakarun soja a Najeriya na ci gaba da karfafa matakan tsaro domin hana 'yan banga kai hari a matatsar man fetur dake Niger Delta.