Daukan Mataki Na Bai-Daya Ne Mafita Ga Matsalar Tsaro A Arewa Maso Yammacin Najeriya - Matawalle

Your browser doesn’t support HTML5

Jihar Zamfara a arewacin Najeriya na daya daga cikin wuraren da mutane suka fi zama cikin fargaba sakamakon hare-hare da sace-sacen jama’a.
Jihar Zamfara a arewacin Najeriya na daya daga cikin wuraren da mutane suka fi zama cikin fargaba sakamakon hare-hare da sace-sacen jama’a. A wannan hirar da wakilyar Muryar Amurka, Halima Abdulrauf a Abuja, Gwamnan jihar Bello Matawalle ya fadi wata hanya da yake gani za ta kawo karshen matsalar.