Doka Bata Kare 'Yan Najeriya A Afrika Ta Kudu Ba- Tsohon Jakadan Najeriya Sulaiman Dahiru

Your browser doesn’t support HTML5

Dangantaka tsakanin Najeriya da kasar Afirka ta kudu ta yi tsami, sakamakon hare-haren da ake kaiwa mazauna Afirka ta Kudun. Tuni dai gwamnatin Najeriyar ta bukaci jakadanta ya koma gida.