DOMIN IYALI: Bibiya Kan Dokar Takaita Kayayyakin Aure A Gumel, Yuni, 17, 2021

Alheri Grace Abdu

Idan kuna biye da mu makon da ya gabata shirin Domin Iyali ya fara haska fitila kan dokar da aka kafa a Karamar Hukumar Gumel ta jihar Jigawa da ta haramta yin kayan aure da su ka wuce kima.

A yau mun gayyaci masu ruwa da tsaki domin nazarin yadda wannan dokar zata amfani al'umma ba tare da tauye hakin wani bangare ba.

Saurari tattaunawar da Mahmud Ibrahim Kwari ya jagoranta:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI:Bibiya Kan Dokar Takaita Kayayyakin Aure A Gumel PT1-10:00"