DOMIN IYALI:Tattaunawa Kan Matsalar Tsaro A Makarantun Najeriya-Kashi Na Uku-Janairu 28, 2021

Alheri Grace Abdu

Idan kuna biye da mu makonni biyu da suka gabata muka fara haska fitila kan tsaka mai wuya da iyaye suka shiga dangane da batun ilimin 'ya'yansu, wadanda ke fuskantar barazanar tsaro musamman a makarantun kwana.


Wadanda muka gayyata a zauren su ne Ibrahim Mohammad Sani, da Bashir Musa Ibrahim mukaddashin shugaban kungiyar kare hakkin bil’adama ta duniya reshen jihar Kano, da Aminu Mohammed mai wakiltar kungiyar dalibai da ke sa ido a ayyukan gwamnati.

Saurari tattaunawar da wakiliyar Sashen Hausa Baraka Bashir ta jagoranta da a yau suka maida hankali kan rawar da dalibai zasu iya takawa wajen kare kansu.

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI:Tattaunawa Kan Matsalar Tsaro A Makarantun Najeriya-Kashi Na Uku_10:00"