DOMIN IYALI:Tattaunawa Kan Zaben Mata A Matsayin Shugabanci Kashi Na Hudu -Maris 11, 2021

Alheri Grace Abdu

A ci gaba da tattaunawa kan matakan da mata za su iya dauka domin cimma burinsu na dafa madafun iko, yau bakin da muka gayyata sun zayyana wadansu kurakurai da su matan kansu ke yi da su ke gani ya kamata a yi karatun ta natsu idan ana so a kwashe da mara.

Saurari karashen tattaunawar da Madina Dauda ta jagoranta:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI:Tattaunawa Kan Zaben Mata A Matsayin Shugabanci- Kashi Na Hudu 10:00"