DOMIN IYALI: Yadda Annobar Coronavirus Ta Shafi Iyali- Kashi Na Biyu, Mayu, 21, 2020

Grace Alheri Abdu

Mata masu ciki suna daga cikin rukunin mutanen da ke fuskantar barazanar kamuwa da cututuka da kuma tagayyara idan basu sami kulawa da su ke bukata cikin gaggawa ba. Ta dalilin haka, hankali yake karkata kan yadda cutar coronavirus zata shafi mata masu ciki da shayarwa.

Yayinda muke dubi kan illolin wannan cuta da yadda ta shafi ci gaban iyali, Mun tambayi bakuwar da muka gayyata a shirin Dr Mairo Mandara kwararrar likitan mata, yadda mace mai ciki zata kare kanta a wannan halin da ake ciki.

Saurari cikakken shirin

Your browser doesn’t support HTML5

Yadda cutar Coronavirus ta shafi Iyali:Pt2-10:00"