DUNIYAR AMURKA: Bikin Karrama Jaruman Fim Na Golden Globes A Amurka, Janairu 13, 2023

Mahmud Lalo

Angela Basset, ta kafa tarihi, inda ta zama ta farko daga kamfanin shirya fina-finai na Marvel da ta lashe lambar yabo ta Golden Globes da fim din “Black Panther: Wakanda Forever.”

A ranar Talata 10 ga watan Janairun 2023, aka gudanar da bikin karrama jaruman fim da sauran masu ruwa da tsaki a fannin shirya fina-finai na Amurka wanda ake kira Golden Globes, wanda aka yi a karo na 80.

Your browser doesn’t support HTML5

DUNIYAR AMURKA: Bikin Karrama Jaruman Fim Na Golden Globes A Amurka - 5'00"