Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DUNIYAR AMURKA: Takaddamar Soke Dokar 'Yancin Zubar Da Ciki A Amurka, 01 Yuli, 2022


Mahmud Lalo
Mahmud Lalo

Hukuncin na nufin yanzu jihohi ne ke da hurumin su yi gaban kansu kan wannan batu, imma su haramta ko su halalta.

Amurkawa sun kwashe gomman shekaru suna samun rarrabuwar kawuna akan batun ‘yancin zubar da ciki da ke cike da takaddama. A makon da ya gabata ne kotun kolin kasar ta soke wannan ‘yancin da mata ke da shi na zubar da ciki, lamarin da yanzu shi zai zama babban maudu’in da masu kada kuri’a za su mayar da hankali akai a zaben rabin wa’adin da za a watan Nuwambar bana, idan an zo zaben 'yan majalisar dokoki.

XS
SM
MD
LG