Jerin Hotuna: Sojojin Nijar Na Yakar Boko Haram A Yankin Diffa

Sojojin Nijar masu yakar Boko haram a kauyen Zenam Kelouri, Feb. 29 2016.

Wani babur da 'yan Boko haram suka kai hari kanta a kauyen Zenam Kelouri (VOA/Nicolas Pinault)

Wani sojan Nijar a sansanin Assaga dake kusa da Diffa

Motar sojojin Nijar a kauyen Zenam Kelouri

Wani sojan Nijar yana sintiri kusa da garin Diffa

Sojojin Nijar cikin sansanin Assaga dake kusa da Diffa  (VOA/Nicolas Pinault)

Wani sojan Nijar mai suna lieutenant Moussa Daouda Rabiou,yana sintiri a kusa da kogin  Komadougou, wanda ya raba Nijar da Najeriya

Wani sojan Nijar a sansanin Assaga

Colonel major Abdou Sidikou Issa, chef d'état-major adjoint de l'armée de terre à Diffa, le 1er mars 2016. (VOA/Nicolas Pinault)

Etat-major de la zone 5 de défense de l'armée nigérienne, le 1er mars 2016 à Diffa. (VOA/Nicolas Pinault)

Jiragen yaki masu saukar ungulu na sojojin Nijar a Diffa

Wakilin Muryar Amurka ya gane ma idanunsa yadda sojojin Nijar suke tinkarar 'yan Boko haram a bakin iyakar kasar da Najeriya.