#EndSars: Yadda Mutane Suka Rika Kwasan Kayan Gwamnati a Jos

Your browser doesn’t support HTML5

#EndSars: Duk da dokar hana fita da gwamnati ta sanya, mutane sun balle rumbunan abinci na gwamnati a Jos, inda suka yi ta kwasan kayan abinci.