Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: Nigeria ta fuskanci zanga-zanga daban-daban, wacce ta hada da kone-kone, a dalilin rundunar ‘yan sanda ta SARS, da wasu labaran.

TASKAR VOA: Nigeria ta fuskanci zanga-zanga daban-daban, wacce ta hada da kone-kone, a dalilin rundunar ‘yan sanda ta SARS, da wasu labaran.
please wait

No media source currently available

0:00 0:28:30 0:00

TASKAR VOA: A cikin shirin TASKA na wannan makon, a ‘yan makonnin da suka gabata, Nigeria ta fuskanci zanga-zanga daban-daban, wacce ta hada da kone-kone a wasu wuraren. Daga farko dai masu zanga-zangar sun bukaci gwamnati da ta soke rundunar ‘yan sanda mai yaki da ‘yan fashi -SARS.

XS
SM
MD
LG