Gasar Tseren Keke A Jihar Filato

Your browser doesn’t support HTML5

A birnin Jos na Najeriya, kungiyar masu tseren keke reshen jihar Filato ta shirya gasar tseren keke ga kananan kungiyoyi da mutane a birnin Jos, a wani yunkuri na bunkasa wasan tseren keke a jihar.
A birnin Jos na Najeriya, kungiyar masu tseren keke reshen jihar Filato ta shirya gasar tseren keke ga kananan kungiyoyi da mutane a birnin Jos, a wani yunkuri na bunkasa wasan tseren keke a jihar. Daga cikin wadanda suka shiga gasar, har da yara kanana. Iliyasu Kasimu na dauke da rahoton.