Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kalubalen Da Sana'ar Jima Ke Fuskanta A Najeriya


Kalubalen Da Sana'ar Jima Ke Fuskanta A Najeriya
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:32 0:00

Jima wata dadaddiyar sana'a ce a kasar Hausa. Duk da yake sana'ar ta kasance madogara ga wasu al'ummomin da ke yin ta, a yanzu tana fuskantar kalubale sakamakon sauyin zamani.

XS
SM
MD
LG