Hare A Biranen Iraqi 17 Ya Halaka Akalla Mutane 63

'Yansanda suke duba wuri da aka kai hari a birnin Kirkuk.

Jiya litinin mahara da boma bomai d a wasu makamai sun kai farmaki kan biranen Iraqi dabam dabam 17, suka halaka akalla mutane 63, suka raunata wasu daruruwan mutane.