Hira da chairman na NDLEA akan matakan da gwamnatin kasar ta dauka don tabbatar da cewa hukumar NDLEA na gudanar da ayyuka: Kashi na karshe

Shirin A Daina Shan Kwaya

A Cikin shirin wannan makon wanda zai zamana kashi na karshe a hirar wakilin Muryar Amurka Mahmud Ibrahim Kwari da ke Kano a Najeriya da chairman na NDLEA Muhammad Mustapha Abdullah za ku ji matakan da gwamnatin kasar ta dauka don tabbatar da cewa hukumar NDLEA na gudanar da ayyuka yadda ya kamata.

Your browser doesn’t support HTML5

Hira da chairman na NDLEA akan matakan da gwamnatin kasar ta dauka don tabbatar da cewa hukumar NDLEA na gudanar da ayyuka: Kashi na karshe