Hira Da Mohammed Ibn Chambas Kan Zaben Nijar

Your browser doesn’t support HTML5

Shugaban Ofishin Majalisar Dinkin Duniya a Afirka Ta Yamma, Mohammed Ibn Chambas, ya tofa albarkacin bakinsa kan yadda zaben Nijar ya gudana, kamar yadda ya gane ma idanunsa...