Hotuna Daga Kasashen Duniya

Wani mutun ya saka tutar kamfen din shugaban kasar Rasha Vladmir Putin a Barandar gindansa dake birnin Moscow. Febrairu 22,2018

Wata mata na kallon bishiyoyin da aka shuka a ma'aikatar kula da bishiyoyi dake Doha, Febrairu 22,2018

Alamu na nuna cewa tsananin sanyi ya sauka a kasar Faransa. Febrairu 22,2018.

Dan siyasar Syria mai adawa George Sabra ya shiga zanga zanga da akayi akan harin da ma'aikatan Syria kai ta sama a gaban ofishin jakadancin Russia dake Istanbul

Hala 'yar kimanin shekaru 9 tana karbar magani biyo bayan harin da aka kai Syria a birnin Damascus. Febrairu 22, 2018