Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hotunan Ziyarar Shugabanin Fulani Zuwa Kasar Ghana

Shugabanin Fulanin da Sarkin Musulmin Najeriya ya wakilta don warware rikice-rikicen fulani da makiyaya sun kai ziyara kasar Ghana domin goyon bayan makiyaya da tabbatar da cewa tashin hankalin dake faruwa bai yi kamari ba. Fabrairu, 23,2018

XS
SM
MD
LG