Azumin Watan Ramadan A Fadin Duniya

Hotunan masu salla daga Babban Masallacin Makka a cikin watan Ramadan.

Musulmai a Najeriya da ma wasu sassa a duniya suna azumi a wannan wata mai tsarki na Ramadan da kama baki daga daren assubahi zuwa magariba.

Musulmai a Najeriya da ma wasu sassa a duniya suna azumi a wannan wata mai tsarki na Ramadan da kama baki daga daren assubahi zuwa magariba.

Babban Masalacin Makka dake Makka, Saudiyya

Mutane fiya da dari na salla a lokacin callar Juma'a a masalacin Al Serkal, babban masalaci dake Phnom Penh.Kasar Indonesia.

Wata malama na bada karatu akan tarbiya a cikin watan Ramadan a cikin wata makaranta dake Al-Mukmin dake Solo, a tsakiyar jihar Java dake Indonesia.

Musulmai a Najeriya da ma wasu sassa a duniya suna azumi a wannan wata mai tsarki na Ramadan da kama baki daga daren assubahi zuwa magariba.

'Yan kasar Iran na karatun Alkurani mai girma a cikin watan Ramadan a makabartar waliyin Allah Mohammad Helal Ibn Ali dake garin Aran da Bidgol, kilomita 225 a kudacin babban birnin Tehran dake Iran.

Mideast Iran Islam Ramadan

Yara matasa na karatun Alkurani mai girma a cikin watan Ramadan a wani masalaci dake babban birnin Kabul, Afganistan.

Shugabanin musulmin arewacin Najeriya a lokacin watan Ramadan.