Hotunan Wasu Da Aka Kama A Congo Yayinda Suke Zanga Zangar Nuna Kyamar Shugaba Kabila

An kama wasu yan gwagwarmaya matasa na jam'iyyar LUCHA su 40  dake a Goma, ranar 31  watan Yuli na shekarar 2017



 

Masu zanga zanga sun nuna bakin cikinsu inda suke neman a gudanar da zaben shigaban kasa   nan zuwa watan Disemba na shekarar 2017; ranar Litinin 31 ga watan Yuli na shekarar 2017

 

Yan sanda sun kama wasu masu zanga zanga a RDC, ranar Litinin 31 watan Yuli na shekarar 2017

 

Yan sanda na ci gaba da yin bincike akan tittunan garin Goma, ranar Litini 31 ga watan Yuli na shekarar 2017

 

An kama wasu fararen hula biyu a unguwar Virunga dake Goma, ranar Litinin 31 watan Yuli na shekarar 2017

 

An kama wasu masu gwagwarmaya na jam'iyyar LUCHA dake RDC, ranar 31 watan Yuli na shekarar 2017

 

Masu zanga zangar nuna kyamar shugaba Kabila na ci gaba da gudu yayinda yan sanda ke fesa musu borkonon tsofuwa a garin Bukavu, ranar 31 ga watan Yuli na shekarar 2017. 



 

Wasu masu zanga zanga a garin Bukavu tare da kwali a fuskokinsu domin tsare kansu daga borkonon tsofuwa a garin Bugavu, ranar Litini 31 ga watan Yuli na shekarar 2017.