Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ganawar Shugaba Trump da 'yammatan Chibok

Ganawar Shugaba Donald Trump da biyu daga cikin 'yammatan Chibok da suka kammala karatun sakandare a wata makarantar Amurka, bayan sun tsere daga hannun kungiyar Boko Haram.

Ganawar Shugaba Donald Trump da biyu daga cikin 'yammatan Chibok da suka kammala karatun sakandare a wata makarantar Amurka, bayan sun tsere daga hannun kungiyar Boko Haram.

Domin Kari

16x9 Image

Grace Alheri Abdu

Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

XS
SM
MD
LG