VOA60 DUNIYA: Hukumomin Libya Sun Mayar Da Bakin Hauren Ivory Coast 173 Kasarsu

Your browser doesn’t support HTML5

Libya: Hukumomin Libya sun mayar da bakin hauren Ivory Coast 173 kasarsu bayan da suka shiga kasar ta haramtacciyar hanya a ‘yan watannin nan.