Ziyarar Shugaba Jacob Zuma A Najeriya

Sojojin Najeriya ke yiwa shugaban kasar Afirka Ta Kudu, Jacob Zuma, maraba yayin zuwansa fadar shugaban kasar Najeriya.

Sojojin Najeriya ke yiwa shugaban kasar Afirka Ta Kudu, Jacob Zuma, maraba yayin zuwansa fadar shugaban kasar Najeriya.

Shugaban kasar Najeriya, Mohammadu Buhari, ke yiwa takwaransa na kasar Afirka Ta Kudu maraba a fadarsa dake birnin Abuja.

Shugaba Buhari na gaisawa da wakilan kasar Afirka Ta Kudu, a lokacin da yake musu maraba.

Shugaba Buhari tare da takwaransa Jacob Zuma, bayan da ya kawo ziyarar aiki Najeriya.