Jami’ai a Nijar su na ci gaba da aikin rijista na kasa, na neman mutane su rika yin rijistar haihuwa, da mutuwa da kuma aure, a wani mataki na ba gwamnati damar bullo da manufofin raya kasa yadda ya kamata. Akasarin mutane a Nijar dai ba sa yin rijistar, abin da ya sa gwamnati shigo da sarakunan gargajiya domin ganin sun taimaka. Ga Yusuf Abdoulaye da rahoton daga Niamey.
Jamhuriyar Nijar Na Yin Rijistar Haihuwa Don Raya Kasa
Your browser doesn’t support HTML5
Jami’ai a Nijar su na ci gaba da aikin rijista na kasa, na neman mutane su rika yin rijistar haihuwa, da mutuwa da kuma aure, a wani mataki na ba gwamnati damar bullo da manufofin raya kasa yadda ya kamata.