Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Nasarorin Da Kungiyar Wasan Karate Ta Samu A Birnin N'Konni


Nasarorin Da Kungiyar Wasan Karate Ta Samu A Birnin N'Konni
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:28 0:00

Kungiyar wasan kare kai ta Karate ta Birni N'Konni, ta yi bikin gwajin nasarorin da ta samu a gasar karate ta kasa da ta wakana a garin Maradi, inda kungiyar ta zo ta 3 bayan Yamai da Maradi.

XS
SM
MD
LG