VOA60 DUNIYA:Dubban Jama’a Sun Yi Tattaki A Birnin Washington DC Daga Dandalin Da Ake Kira National Mall

Your browser doesn’t support HTML5

U.S: Jiya lahadi dubban jama’a sun yi tattaki a birnin Washington DC daga dandalin da ake kira national mall zuwa majalisa inda suka bukaci a tura Karin tallafi ga wadanda mummunar guguwar nan da aka yiwa lakavbin Maria ta shafa a Puerto Rico.