KALLABI: Batun Cin Zarafin Mata Ta Fannin Lalata - Afrilu 14, 2024

Alheri Grace Abdu

Batun cin zarafin mata ta fannin lalata, wani lamari ne da ke kara ta’azara a al’umma inda mata da dama suke samun kansu cikin halin tsaka mai wuya a wurare da dama kama daga makarantu, ma’aikatu har wadansu lokutan ma a wuraren ibada.

Yau kallabinmu na makon ya maida hankali ne kan wata mace da aikin alheri ya sa ta yi fice har ya kai ta yin tarihi a majalisatar wakilan Najeriya.

Saurari shirin Alheri Grace Abdu:

Your browser doesn’t support HTML5

KALLABI