KALLABI: Nazari Kan Dangantaka Tsakanin Matan Aure Da Dangin Miji Mata (II)- Aprilu 07, 2024

Alheri Grace Abdu

Shirin Kallabi na wannan mako cigaba da nazari ne kan dangantaka tsakanin matan aure da dangin miji mata da sau da dama ake samun sabani tsakaninsu.

Saurari shirin Grace Alheri Abdu:

Your browser doesn’t support HTML5

KALLABI