Kalubalen Da Sana'ar Jima Ke Fuskanta A Najeriya

Your browser doesn’t support HTML5

Jima wata dadaddiyar sana'a ce a kasar Hausa. Duk da yake sana'ar ta kasance madogara ga wasu al'ummomin da ke yin ta, a yanzu tana fuskantar kalubale sakamakon sauyin zamani.
Jima wata dadaddiyar sana'a ce a kasar Hausa. Duk da yake sana'ar ta kasance madogara ga wasu al'ummomin da ke yin ta, a yanzu tana fuskantar kalubale sakamakon sauyin zamani. Murtala Faruk Sanyinna na dauke da rahoton.