Kasuwa A Kai Miki Dole: Ziyara A Kasuwar Gumi Da Ke Jihar Kadunan Najeriya, 16 Afrilu, 2023

Kasuwa

Shirin ya tattauna da masu kayan masarufi da kuma kayan sawa musamman a wannan lokaci da ake tunkarar karamarSallah.

Shirin Kasuwa A Kai Miki Dole na wannan mako, ya garzaya kasuwar Gumi da ke hade da babbar kasuwar Checheniya a Jihar kaduna.

Your browser doesn’t support HTML5

Kasuwa A Kai Miki Dole: Ziyara A Kasuwar Gumi Da Ke Jihar Kadunan Najeriya.mp3