Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

KASUWA: Farashin Raguna Da Sauran Kayan Abinci A Wasu Kasuwannin Abuja, Yuli 3, 2022


Yayin da ake hada-hadar sayen kayan masarufi a wata kasuwa a Kano
Yayin da ake hada-hadar sayen kayan masarufi a wata kasuwa a Kano

Wakiliyar Muryar Amurka Hauwa Umar ta kai ziyara kasuwar Apo da ta Wuse a Abuja babban birnin tarayyar Najeriya inda ta tattauna da wasu 'yan kasuwa.

ABUJA, NIGERIA - Yayin da Babbar Sallah ke kara karatowa shirin kasuwa a kai miki dole na wannan makon ya zaga kasuwar raguna da ke Apo a birnin tarayya Abuja don jin yadda harkar cinikayya ke tafiya.

Bayan haka shirin ya kuma leka kasuwar Wuse da ke Abuja don jin yadda farashin kayayyakin masarufi suke a wannan lokaci.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

please wait

No media source currently available

0:00 0:09:11 0:00
XS
SM
MD
LG