KASUWA A KAI MIKI DOLE: Ziyara A Kasuwar Kasa Da Kasa Ta Nima Da Ke Birnin Accra A Kasar Ghana, 23 Afrilu, 2023

Kasuwa

Kasashen da ‘yan kasurwar suke kai hajjojinsu sun hada da Najeriya, Togo, Benin da Burkina Faso kasancewar kasuwar ta kasa da kasa ce.

Shirin ‘Kasuwa Akai Miki Dole,’ har yanzu shirin yana kasuwar Nima, wacce ke birnin Accra a kasar Ghana da ‘yan kasuwa daga sassan Afirka ke kai hajjojinsu.

Your browser doesn’t support HTML5

KASUWA A KAI MIKI DOLE: Ziyara A Kasuwar Kasa Da Kasa Ta Nima Da Ke Birnin Accra A Kasar Ghana - 9'00"