Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

KASUWA A KAI MAKI DOLE: Kasuwar Baje Kolin Kayayyakin Gargajiya A Damagaram Kashi Na Biyu, Afirilu 2, 2023


Yayin da ake hada-hadar sayen kayen masarufi a wata kasuwa a Kano (Baraka Bashir)
Yayin da ake hada-hadar sayen kayen masarufi a wata kasuwa a Kano (Baraka Bashir)

A makon da ya gabata shirin kasuwa a kai maki dole ya kai ziyara a wata kasuwar baje kolin kayayyakin gargajiya da aka bude a kofar gidan raya al’adu na gargajiya da ke birnin Damagaram a jamhuriyar Nijar, a wanna makon za a ji yadda 'yan kasuwar suka ci gaba da tattaunawa game da kayayykin da aka baje a kasuwar da kuma yanayin cinikayya a yanzu.

Saurari cikakken shirin da Tamar Abari ta gabatar:

KASUWA A KAI MAKI DOLE: Kasuwar Baje Kolin Kayayyakin Gargajiya A Damagaram - Kashi Na Biyu, Afirilu 2, 2023
please wait

No media source currently available

0:00 0:12:34 0:00

XS
SM
MD
LG