Koma Bayan Tsaro A Arewacin Najeriya Ya Sa Rufe Makarantu

Yusuf Aliyu Harande

Tabarbarewar tsaro a jihohin Arewacin Najeriya, na zama babban kalubale ga fannin tsaro. Wanda ya kaiga mahukunta a jihohin bada umurnin rufe makarantu a matakai daban-daban. Jihar Adamawa ita ma ta bi sahu. Shin ko me hakan zai haifar? Abun da shirin namu na wannan makon ya kunsa ke nan.

Your browser doesn’t support HTML5

Koma Bayan Tsaro A Arewacin Najeriya Ya Sa Rufe Makarantu