Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DUNIYAR AMURKA: Shugabannin Sojojin Amurka Sun Bayyana A Gaban Majalisar Dokoki Kan Afghanistan - Oktoba 01, 2021


Mahmud Lalo
Mahmud Lalo

Shugaban gamayyar manyan hafsoshin sojin Amurka, Janar Mike Milley ya kwatanta ficewar da Amurka ta yi a Afghanistan a matsayin wani abu da ya yi nasara ta wata fuska yana mai cewa a gefe guda kuma an samu akasi, lamarin da ya ce ya ba Taliban damar komawa kan karagar mulki. Yau batun da shirin na Duniyar Amurka ya tattauna akai kenan. A yi sauraro lafiya.

DUNIYAR AMURKA: Shugabannin Sojojin Amurka Sun Bayyana A Gaban Majalisar Dokoki Kan Afghanistan - 5'50"
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:43 0:00


XS
SM
MD
LG