BIDIYO: Karyar Koriya ta Arewa Ta Ce Zata Yi Ma Amurka Barazana

Your browser doesn’t support HTML5

Mataimakin shugaban Amurka, Mike Pence, ya fadawa VOA cewa Koriya ta Arewa ba ta isa ta ce zata yi ma Amurka barazana ba