VOA60 AFIRKA: Kotun Kolin Kenya Tana Nazarin Korafin Da Aka Gabatar Dake Kalubalantar Lashe Zaben Da Shugaba Uhuru Kenyatta Yayi

Your browser doesn’t support HTML5

Kenya: Kotun Kolin Kenya tana nazarin korafin da aka gabatar dake kalubalantar lashe zaben da Shugaba Uhuru Kenyatta yayi a zaben shugaban kasa da aka sake a watan da ya gabata