Accessibility links

VOA60 AFIRKA: A Zimbabwe Al’umar Kasar Sun Gwammace Amfani Da Kudin Bitcoin


ZIMBABWE: A Zimbabwe al’umar kasar sun gwammace amfani da kudin Bitcoin da ake amfani da su wajen saye da sayarwa ta Internet, maimakon kudaden kasar saboda tsaananin hauhawar farashi da kayyade kudi da Bankuna suka yi, wadda warwas ya maida mudaden kasar tamkar ganyen itace.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG