Kwamishinan 'Yan Sandan Jihar Katsina Buba Sanusi Ya Tattauna Tare Da Sashen Hausa Na Muryar Amurka

Your browser doesn’t support HTML5

Rundunar 'yan sandan jihar Katsina ta tofa albarkacin bakinta dangane da gidajen azabtar da yara da sunan gyara tarbiyya a jihar.