LAFIYA UWAR JIKI: Batun Sanadin ‘Karin Mahaifa A Matan Najeriya, Janairu, 05, 2023

Hauwa Umar

ABUJA, NIGERIA - A cikin shirin na wannan makon kuma na farko a shekarar 2023 mun yi magana ne akan ‘karin mahaifa wato Fibroid da ya zama kamar ruwan dare a tsakanin mata musamman a Najeriya, kuma har yanzu ba a gane abin da ke haddasa shi ba sai dai akwai sanadi dake haifar da shi.

A shiga shafin a saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

LAFIYA UWAR JIKI: Batun Sanadin ‘Karin Mahaifa A Matan Najeriya, Janairu, 05, 2023.mp3