LAFIYARMU: Bayanin Kwararru Kan Kalubalar Ciwon Kwakwalwa Tsakanin Maza A Afrika

Your browser doesn’t support HTML5

Wakiliyar Sashen Hausa Baraka Bashir ta yi hira da Dr Asama’u Abba ta Sashen kula da masu lalurar da ta shafi kwakwalwa a asibitin koyarwa na Aminu Kano. Ta tambayeta ko maza da dama na fuskantar irin wannan matsalar, da kuma kalubale dake tattare da lamarin.