LAFIYARMU: Kwararru sun ce zama cikin farin ciki na kara lafiya, taimakawa da numfashi, da kuma kare cututtuka, da wasu sauran labarai

Your browser doesn’t support HTML5

LAFIYARMU: Kwararru sun ce zama cikin farin ciki na iya shafar lafiyar mutum, taimakawa da numfashi, da kuma kare mutum daga kamuwa da cututtuka, da wasu sauran labarai.