MANUNIYA: Batun Kirkiro Da ‘Yan Sandan Jihohi A Najeriya, Afrilu 26, 2024

Isah Lawal Ikara

KADUNA, NIGERIA - A shirin "Manuniya" na wannan makon mun maida hankali ne akan maganar matsalar tsaro da yunkurin kirkiro da 'yan-sandan jihohi a Najeriya.

Saurari cikakken shirin da Isah Lawal Ikara ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA: Batun Kirkiro Da ‘Yan Sandan Jihohi A Najeriya, Afrilu 26, 2024.mp3