MANUNIYA: Batun Rikicin Cikin Gidan Jami'yyar Lebo A Najeriya - Afrilu 5, 2024

Isah Lawal Ikara

Shirin "Manuniya" na wannan Juma'a ya maida hankali ne akan rikicin cikin gidan jami'yyar Lebo a Najeriya da kuma rigimar zargin ciwo bashi a jihar Kaduna da sauran batutuwa.

Saurari shirin Isah Lawal Ikara:

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA