MANUNIYA: Tasirin Saukar Farashin Dala A Najeriya - Afrilu 19, 2024

Isah Lawal Ikara

Shirin Manuniya na wannan mako ya maida hankali ne akan tasirin saukar farashin Dala a Najeriya da kuma ricikin cikin gidan jam'iyyar APC a jihar Kaduna.

Saurari shirin Isah Lawal Ikara:

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA: Tasirin Saukar Farashin Dala A Najeriya