MANUNIYA: Batun Zaben Gwamnoni Da Zuwa Kotu Bayan Zabe-Maris 24, 2023

Isa Lawal Ikara

Shirin Manuniya na wannan makon ya maida hankali ne akan Zaben gwamnoni da aka gama a Najeriya da kuma dalilan zuwa kotu da 'yan-siyasa kan yi idan suna zargin murdiya.

Sai a saurarin shirin Manuniya a cikin sauti kamar yadda Isa Lawal Ikara ya shirya daga birnin Kaduna:

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA EPISODE 110.mp3